A yau Talata, shugabannin kasashe 20 mafi karfin arziki a duniya G-20 suka tattauna akan ci gaba mai dorewa da kuma komawa ...
Wakilan kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, da suka hada da Amurka da Birtaniya, sun bukaci a kai karin agajin jinkai ...
Ana sa ran kwamitin ladabtarwa na Majalisar Wakilan Amurka zai gana gobe Laraba domin yanke shawara kan ko ya fitar da ...
Majalisar Dinkin Duniya tace, sama da mutane miliyan 25, rabin al’ummar Sudan na bukatar agaji, sakamakon yadda fari ya ...
A wani martani da ya mayar nan take ta hanyar jerin sakonnin Twitter, mashawarcin Shugaba Tinubu akan hulda da jama’a, Sunday ...
A ranar Juma’a da safe ne za a gudanar da babban taron jana’iza a Cibiyar Kiristoci ta Kasa (National Christian Centre) kafin ...
A shirin Tubali na wannan makon mun duba wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda ne da suka shiga Najeriya daga yankin Sahel da ...
Rikicin Sudan na ci gaba da fantsama zuwa kasar Sudan ta Kudu mai makwabtaka da kuma yankin Abyei da ake takaddama akansa, a ...
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Tasirin Da Zaben Donald Trump Zai Yi A Harkokin Kasashen Duniya.
Al'amarin ya faru ne da yammacin ranar 10 ga watan Nuwanbar da muke ciki, da misalin karfe 9.30 na dare, a cewar sanarwar ...
The code has been copied to your clipboard.
Dakarun Isra’ila sun aika tankokin yaki zuwa sansanin ‘yan gudun hijira na Nuseirat dake yammacin zirin Gaza a yau Litinin a ...